iqna

IQNA

mazhabobin muslunci
IQNA - A yau da gobe 17 da 18 ga watan Maris ne za a gudanar da taron kasa da kasa na "Gina gada tsakanin addinan Musulunci" a birnin Makkah tare da halartar masana da malamai daga addinai daban-daban na kasashen musulmi da kuma jawabai biyu da aka gayyata daga Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490820    Ranar Watsawa : 2024/03/17

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa babban sakataren kwamitin kusanto da mazhabobin muslucni na duniya Ayatollah Taskhiri rasuwa.
Lambar Labari: 3485097    Ranar Watsawa : 2020/08/18

Bangaren kasa da kasa, an nada Sheikh Tahir Muhammad a matsayinsabon wakilin cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci ta duniya.
Lambar Labari: 3480912    Ranar Watsawa : 2016/11/06